Billy Graham
Appearance
Billy Graham | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | William Franklin Graham Jr. |
Haihuwa | Charlotte (en) , 7 Nuwamba, 1918 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mutuwa | Montreat (en) , 21 ga Faburairu, 2018 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Cutar Parkinson) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Ruth Bell Graham (en) (1943 - 2007) |
Yara |
view
|
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
Wheaton College (en) Bob Jones University (en) Trinity College (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | pastor (en) , Malamin akida, Mai da'awa da autobiographer (en) |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Baptists (en) |
Jam'iyar siyasa | Democratic Party (en) |
IMDb | nm0333932 |
Billy Graham (an haife shi a ranar 7 ga watan Nuwamba, a shekara ta 1918 - ya mutu a ran ashirin da ɗaya ga Fabrairu a shekara ta 2018) faston Tarayyar Amurka ne. Ya shahara sosai a Tarayyar Amurka saboda wa'azinshi. Ya shawarci shugabannin Tarayyar Amurka, daga Harry Truman zuwa Barack Obama.