Jump to content

Hamani Diori

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hamani Diori
shugaban Jamhuriyar Nijar

10 Nuwamba, 1960 - 15 ga Afirilu, 1974 - Seyni Kountché
member of the French National Assembly (en) Fassara

10 Nuwamba, 1946 - ga Afirilu, 1951
Member of the European Parliament (en) Fassara


Minister of Foreign Affairs of Niger (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Soudouré da Boboye, 6 ga Yuni, 1916
ƙasa Nijar
Faransa
Harshen uwa Faransanci
Mutuwa Rabat, 23 ga Afirilu, 1989
Ƴan uwa
Abokiyar zama Aissa Diori
Karatu
Makaranta École normale supérieure William Ponty (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Malami
Wurin aiki Strasbourg da City of Brussels (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa African Democratic Rally (en) Fassara
Hamani Diori a shekara ta 1968.
Hamani Diori
Hamani Diori
Hamani Diori

Hamani Diori ɗan siyasan kasar Nijar ne. An haife shi a shekara ta alif 1916 a Soudouré, Yammacin Afirkan Faransa; ya mutu a shekara ta 1989 a Rabat, Maroko. Hamani Diori shugaban kasar Nijar ne daga watan Nuwamban shekarar 1960 zuwa watan Afrilu, shekara ta 1974 (bayan Charles de Gaulle, shugaban Faransa - kafin Seyni Kountché).