Jump to content

Kungiyar Kwallon Hannu ta Maza ta Libya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar Kwallon Hannu ta Maza ta Libya
men's national handball team (en) Fassara
Bayanai
Competition class (en) Fassara men's handball (en) Fassara
Wasa handball (en) Fassara
Ƙasa Libya

Kungiyar kwallon hannu ta Maza ta Libya, ita ce kungiyar da take wakiltar kasar Libya a gasar kwallon hannu ta kasa da kasa kuma hukumar kula da wasan kwallon hannu ta Libya daya ce daga cikin mambobin kungiyar kwallon hannu ta Afirka da kuma kungiyar kwallon hannu ta kasa da kasa.

Rikodin gasar cin kofin Afrika

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Matsayi
Tunisiya 1974 Ban shiga ba
Algeria 1976
Jamhuriyar Kongo 1979
Tunisiya 1981
Misira 1983
Tunisiya 1985
Maroko 1987
Algeria 1989
Misira 1991
Cote d'Ivoire 1992
Tunisiya 1994
Benin 1996 Bai cancanta ba
Afirka ta Kudu 1998
Algeria 2000
Maroko 2002
Misira 2004 Wuri na 10
Tunisiya 2006 Bai cancanta ba
Angola 2008
Masar 2010 Wuri na 11
Maroko 2012 Bai cancanta ba
Algeria 2014 Wuri na 12
Masar 2016 Wuri na 9
Gabon 2018 Bai cancanta ba
Tunisiya 2020 Wuri na 13
Jimlar 5/24

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]