User:Erdnernie
Appearance
Sunana Adnan Muhammad Mukhtar ni marubucin mukalla ne ta Hausa Wikipedia kuma daya daga cikin daruruwan zakakuran editocin da ke akwai a hausa Wikimedia Foundation.
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifeni a garin Katsina watan Febreru na shekaran 1997, nayi karatun firamare a Fatima International, nayi sakandire kuma a GDSS Kofar Kaura Katsina. Na cigaba da karatu na gaba da sakandire a Kwalejin kimiyya da fasaha ta Katsina State institute of Technology and Management.
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Yana daya daga cikin nasarori da nayi, zamowa cikin masu nasarar lashe gasar WPWPHA da nayi a shekara to 2023.